Sals...
Ayerereerere ree
Yea Yalleri Yalleri
Yea Yalleri Yalleri
Yea Yalleri Yalleri
Yea Yalleri Yalleri
Ku tashi ku bini jama'a mu dan taka
Sha Shadda Ku Haska Mu dau Selfie
Naira da Aji Hajiya ki ta tara
Naira da yawa gun Alhaji me shaida
Yau Zamanin ka Mulki fa sai kaida
Dau Leda da takko muje Banki (Eeeh)
Yea Yalleri Yalleri
Yea Yalleri Yalleri
Toh...
Musha iska... Mu dan huta
Musha iska... Mu dan huta
Musha iska... Mu dan huta
Ayereererere ree
Amarya ki tashi ki bini kema mu dan taka
Ango ka tashi ka bini kaima mu dan taka (taka mata mana)
Yea Yalleri Yalleri (kai kai)
Yea Yalleri Yalleri
Amarya kisha leshi ki haska mu dau selfie
Ango kasha shadda ka haska mu dau selfie
Yea Yalleri Yalleri
Yea Yalleri Yalleri
Girgiza taka
Nan... Chan (haba)
Girgiza taka (ku zo duk ku jijjiga)
Nan... Chan
Amarya kuyi mata liki (ehh)
Kuyi mata liki
Ango kuyi mishi liki (ehh)
Kuyi mishi liki
Amarya kuyi mata liki (ehh)
Kuyi mata liki
Ango kuyi mishi liki (ehh)
Kuyi mishi liki
Liki liki liki yau, yau (liki yau)
Liki liki liki yau, yau (liki yau)
Za'a kashe kudi yau, yau (kudi yau)
Za'a kashe kudi yau, yau (kudi yau)
Liki liki liki yau, yau (liki yau)
Liki liki liki yau, yau (liki yau)
Za'a kashe kudi yau, yau (kudi yau)
Za'a kashe kudi yau, yau (kudi yau)
Amarya ki tashi ki bini kema mu dan taka (taka mata mana)
Ango ka tashi ka bini kaima mu dan taka (taka mata mana)
Yea Yalleri Yalleri (kai kai)
Yea Yalleri Yalleri
Liki liki liki yau, yau (liki yau)
Liki liki liki yau, yau (liki yau)
Za'a kashe kudi yau, yau (kudi yau)
Za'a kashe kudi yau, yau (kudi yau)
Liki liki liki yau, yau (liki yau)
Liki liki liki yau, yau (liki yau)
Za'a kashe kudi yau, yau (kudi yau)
Za'a kashe kudi yau, yau (kudi yau)