Morell - Arewa

Nagode
Arewa Arewa
Aree... Arewa
Aree... Arewa
Aree... Arewa
Aree... Arewa
Aree... Arewa
Aree... Arewa
Aree... Arewa

Wai dan shi Christa
Shi kuma Musulmi
Baikai ayi fada ba
Dan ke Bahaushiya
Ita kuma yare
Dan Allah banda gaba

Kayi naka suma suyi nasu
Fadi naki jira kiji nasu
Rayuwa sai an bishi da taku
Arewa gidan mu ne gaba daya
Mu fara gyarawaa

Matasaa...
Idan nace Aree
Kuce Areewa (Arewa)
Aree... Arewa
In nace Aree... (Arewa)

Idan nace Aree...
Kuce Arewa (Arewa)
Aree... Arewa
Aree... Arewa
Aree... Arewa

Ehh...
Kar nu bari a rabamu nace
Arewa United
In kowa na supporting nasu
Ya kamata muma mu daga namu
Dan a jimu a Duniya (duniya)
Kadan kadan mu fara dubawa
Kayi naka kema kiyi naki
Dan Allah abar mata suyi aiki.
Dena danna ma matan mu yanci
Dena hana ma yayan mu benci
Education ai ba'a replacing
Masu baiwa barsu suyi chasing
Ai kunga Ahmad Musa da Shehu
Abdullahi da Musa Akila

Toh kuce Areewa (Arewa)
Aree... Arewa
Kuce Arewa (Arewa)
Aree... idan nace Aree
Kuce Areewa (Arewa)
Aree... Arewa
Kuce Arewa (Arewa)
Aree... Arewa
Ehhhh