Dj Ab Ne
Nan Da Safe
Chan Da Rana
Kin San Ni (Kin San Ni)
Banison In Kira Inji Busy... Busy
Kin San Ni (Kin San Ni)
Ko Nicky Tache Ta Fola Zanche No
Kin San Ni (Kin San Ni)
A Irin Kidanga Nakeson Takawa
Kin San Ni (Kin San Ni)
Da Sassafe Dumame... Habawa
Kin San Ni... Kin San Ni
Zomuyi Hotototo
Na Fada Poto Poto
Somebody Call The Popopo
Zomuyi Hotototo
Na Fada Poto Poto
Somebody Call The Popopo
She Is Killing Me Oh No No No
Ko Babana Ya Sanni
Ko Mamana Ta Sanni
Ko Yayana Ya Sanni
Abokaina Ma Sun Sanni
Ko Babana Ya Sanni (Ya Sanni)
Ko Mamana Ta Sanni (Ta Sanni)
Ko Yayana Ya Sanni (Ya Sanni)
Abokaina Ma Sun Sanni
Ban Taking Shit (Ban Taking... )
Ban Taking Shit (Ban Taking... )
Nagan Babyn Nan Akan Titi
Excuse Me Just 1 Minti
You Get 50kg Like Siminti
I No Fit Pass You CBT
Toh Taqi Ta Kulani
Stiry Tana Juyani
Tasa Ana Mun Dariya Ana Nunani
No Be Hausa Kuma No Be Fulani
Menene Sunanki Tacemun Ka Duba
Tana Feeling Fly Saboda Tasaka Buba
Up And Down Haka Mukayi Ta Zuwa
Inata Zuban Flows Kaman Ruwa
Toh Bayan Na Shawota Kanta
Sai Tache Wai In Riqe Jakanta
Dana Matsa Gabanta
Sai Naga Hanunma Duk Kanta
Bata Fita Sai Da Mota (Mota)
Mai Motan Ma Ajebota
Ita Tayi Chilling Da Akon Kuma Tasan T Pain
Wai Rabonta Da Machine Tun 2010... (Kai)
Banson Rainin Wayoo
Banson Rainin Wayo
Sai Kace Kinyo Shayoo
Kodai Kinyo Shayo
Ko Babana Ya Sanni
Ko Mamana Ta Sanni
Ko Yayana Ya Sanni
Abokaina Ma Sun Sanni
Ko Babana Ya Sanni (Ya Sanni)
Ko Mamana Ta Sanni (Ta Sanni)
Ko Yayana Ya Sanni (Ya Sanni)
Abokaina Ma Sun Sanni
Ban Taking Shit (Ban Taking... )
Kin San Ni (Kin San Ni)
Banison In Kira Inji Busy... Busy
Kin San Ni (Kin San Ni)
Ko Nicky Tache Ta Fola Zanche No
Kin San Ni (Kin San Ni)
A Irin Kidanga Nakeson Takawa
Kin San Ni (Kin San Ni)
Da Sassafe Dumame Habawa
Kin San Ni... Kin San Ni
Zomuyi Hotototo
Na Fada Poto Poto
Somebody Call The Popopo
Zomuyi Hotototo
Na Fada Poto Poto
Somebody Call The Popopo
She Is Killing Me Oh No No No
Ko Babana Ya Sanni
Ko Mamana Ta Sanni
Ko Yayana Ya Sanni
Abokaina Ma Sun Sanni
Ko Babana Ya Sanni (Ya Sanni)
Ko Mamana Ta Sanni (Ta Sanni)
Ko Yayana Ya Sanni (Ya Sanni)
Abokaina Ma Sun Sanni
Ban Taking Shit (Ban Taking... )
Ban Taking Shit (Ban Taking... )