Morell - Atikulated

Sa leman a sama
Ohhhh
Ehh mana

Ehh manaa
Sa leman a sama
Kai a kasa
Fidda waya
Kira mana Power
Umbrella a sama
Kai a kasa
Fidda wayan
Kira mana Power

PDP Power
PDP Power
PDP Power
Kara mana Power

Gyara!
Atiku yazo ya mana gyara
Atikulated mun fara
Yara na kuka da gurin kwana
Martso kusa yan mata
Son muke kuma ku samu gata
Iyayen mu daku muke gadara
Matasan mu yanzu aiki ya fara
Nace kwa kwan
kwa kwan
Gafara gafara
Atiku na zuwa
Kowa ya fito
Shekarar dubu biyu da goma sha tara
Duk me kishin kasa dole hallara
Zabi wanda za taimaka mana
Kafin ku ankara mun daina wahala
Kafin ku ankara zai gina muna makarantu ko ina a Nigeria

Sa leman a sama
Kai a kasa
Fidda waya
Kira mana Power
Umbrella a sama
Kai a kasa
Fidda wayan
Kira mana Power

PDP Power
PDP Power
PDP Power
Power!