Beehive
Ku tsaya guys
Hello
Ina kashi inata kiran wayar ban same ka ba
Ka kira ni in kaji wannan
Yarinya yaya dai, yarinya yaya dai
Baby you too fine and soo sweet
Yarinya yaya dai
Ina love you... ina son ki, yarinya yaya dai
Girl I love the way you run my mind(run my mind)
I hope Girl you will be mine
Unguwa na shiga neman kati
Kuma nabar wayar a daki
Na dawo na tarar kin kira ni
Gani kofar gidan ku nayi parking
Yarinya yaya dai, bar ganin na biyo ki dan harka ne
A gaskiya kin haska ne
Forever ni dake mu zauna tare
Ina son ki da dukkan zuciyata
Dukan lokaci zan nuna maki gata
Like amarsu kullun sai an maki guda
Daga yanzu har bayan ki tsufa
Baby you too fine and soo sweet
Yarinya yaya dai
Ina love you... ina son ki, yarinya yaya dai
Girl I love the way you run my mind(run my mind)
I hope Girl you will be mine
If na dasafe, who will like to see this cutie in pain
You are the perfect definition of beauty with brains
Ba batanci a maganar kyaun ki
Malaman ki na yaba ilimin ki
Gaki da girki, gaki da iya girki (girki)
Murmushin ki yafi mu fushin ki
Cos when I was broken you make me smile again
Girl let me love you, make me more denovate
Baby you too fine and soo sweet
Yarinya yaya dai
Ina love you... ina son ki, yarinya yaya dai
Girl I love the way you run my mind(run my mind)
I hope Girl you will be mine
Baby you too fine and soo sweet
Ina love you... ina son ki
Girl I love the way you run my mind(run my mind)
I hope Girl you will be mine