May I Have Your Attention Please!
Wato Ji Mana, Ku Tsaya Guys!
Ba Ta Kare Ba Fa Akwai Kaya A Kasa
Akwai Kaya A Kasa
Ba Ta Kare Ba Fa Akwai Kaya A Kasa
Akwai Kaya A Kasa
Akwai Kaya A Kasa
Ba Ta Kare Ba Fa Akwai Kaya A Kasa
Akwai Kaya A Kasa
Ba Ta Kare Ba Fa Akwai Kaya A Kasa
Akwai Kaya A Kasa
Akwai Kaya A Kasa
A Ina Ka Taba Ganin Asusu Ya Fi Banki
A Dan Yi Bincike In Har Talaka Ya Ki Manchi
Ni Gayun Nan Suke So Su Nuna Wa Barikanci?
Dagewar Su Na Ban Dariya Wane Chalikanci
Ya Aza Zai Dame Ni
Don Ya Ce Zai Mare Ni
Bai San Ba A Chin Hannu Na Ba Ko A Efareti
Don Haka Bai Da Wani Zarafin Da Zai Kware Ni
In Na Wuce Da Taku Daya Da Wuya A Same Ni
Shin Kam Kun Gane Ni
Ni Ne Na Ji Shirin Su Tas, Kun Aza Kurma Ne Ni
In Ban Da Ku Ya Da Yin Shawari A Rumfa Mai Ji
E Mun Fi Kowa Zafi, Shugaban Sun Wuta Ne Shi?
Toh Ai Ruwa Ne Ni
I’m Doing Well,Shi Ya Ke Bukatar Ku Yashe Shi
Don Ya Sa Mata Wuka A Wuya Wai Don Ta Ce Ni
But If They Can’t Cope With This Reality Su Ratse Film
Kuma Ba Asirin Da Za Su Samu Ko Sun Chaje Ni
And When I Lace A Joint Fiye Da City Na Kan Chakar
A Dandalin Su Na Ke Gabatar Da Shiri Na In Basar
Didn’t Die, Just Multiplied,Iri Suka Wasar
A Titi Rayuwa Ta Tsinci Iri Na Ta Kyafar
Jiki Na Ta Bafar, Tsimi Na Ta Tasar
In Muka Ce Maka Namu Ne Mutumi Na Ka Bayar
Way Advance, Abun Da Su Ke Yi Wa Hidima Na Yasar
Who You Epp? Lokacin Da Mu Ke Ishi Wa Ka Shayar?
Ba Ta Kare Ba Fa Akwai Kaya A Kasa
Akwai Kaya A Kasa
Ba Ta Kare Ba Fa Akwai Kaya A Kasa
Akwai Kaya A Kasa
Akwai Kaya A Kasa
Ba Ta Kare Ba Fa Akwai Kaya A Kasa
Akwai Kaya A Kasa
Ba Ta Kare Ba Fa Akwai Kaya A Kasa
Akwai Kaya A Kasa
Akwai Kaya A Kasa
Kaya A Kasa, Sai Ka Ce Kasuwar Baza Koli
Har Da Extra Mu Ka Zo Don Dazu An Mana Gori
I’m Not Your Enemy, ‘Yan Kudu Na Kira Na ‘Aboki’
Kuma Don In Yi Ta Muku Gajiya Na Da Sauki
I Do This To Support The Course
It’s Fishy When A Donkey Abort A Horse
For The Real, For The Deal
For The Bill, For The Meal
Thou Shall Never Underestimate His Scoring Skills
Flushing Out Cheap Boring Thrills
Boy You Got A Lot To Do To Get There
When You Get To The Top Be Sure Your Altitude Remains There
Or Get Higher Cos Coming Down Is Not An Option
When The King Is Your Son Chasing After Crown Is Not A Function
Wani Dattijo Ne Ya Gaya Mun
Sai Na Roki Ubangiji Na Don Ya Tsaya Mun
Now The World Is Mine, Ba Na Ma So A Taya Mun
Domin Komai Da Komai Yana Mun
Ba Ta Kare Ba Fa Akwai Kaya A Kasa
Akwai Kaya A Kasa
Ba Ta Kare Ba Fa Akwai Kaya A Kasa
Akwai Kaya A Kasa
Akwai Kaya A Kasa
Ba Ta Kare Ba Fa Akwai Kaya A Kasa
Akwai Kaya A Kasa
Ba Ta Kare Ba Fa Akwai Kaya A Kasa
Akwai Kaya A Kasa
Akwai Kaya A Kasa
Ina Da Gayu A Zaria, Kaduna Da Jtown
Bauchi Filin Daga, Abuja The Playground
Nigeria Kasa Ta, Son Juna Gare Ta
Life’s Hot On The Street Amma Don Kuna Na Leka
So Let It Burn And Set The Turn I’ll Get It Earned
Outlive Time, Of Course Good Music Is Never Mourned
Kar Ku Musu Jaje Tun Ina Nan A Raye
Kar Ku Mun Kale Tun Ya Na Nan A Tare
Kar Ku Mun Yare In Kuna Yaba Kame
Don Ga Dan Gaye Kwana Ba Barci Headquarter Ne
Garba Ya Ne?
If The Truth Is Not The Choice Of The People Yi Trr Wa Zabe... Zabe