ClassiQ - Hau Pa

Bad Girl... bad Girl
Watcha gonna do
Watcha gonna do when i come for you
Bad Girl... bad Girl
Watcha gonna do... Watcha gonna do
Baby Watcha gonna do

ClassiQ
Yamma yayi na fito in huta
Lokacin rana yayi sanyi kaman ruwa a buta
'Kananan yara na ta tumble a titi
And as usual makwafta na gulman Princess da Titi
Abokina Mafix yana wanke mota
Ni kuma daidai na saya sabuwan toyota
Ba'a dade ba sai Femi Knight yai mun waya
Wai turarensa ya kare muje mu saya
Kai Sai na shiga na yi wanka na ci gaye
Fresh boy, fly, maye
Ya zo ya dau keni muka je Shoprite
Daidai Muna kofan shiga a just sight
Wata fine girl wallahi tayi
Irin matan dake sa maza a layi
Ina ta tunannin mai zance mata
Kawai sai na je kusa da ita nace mata

Baby hau pa hau pa... hau pa
Ya aka yi (ya aka yi)
Captain sama ya shigo gari
(ya shigo gari)
hau pa hau pa
Ya aka yi (ya aka yi)
Captain sama ya shigo gari
(hau pa hau pah)
hau pa hau pa... hau pa
Ya aka yi (ya aka yi)
Captain sama ya shigo gari
(ya shigo gari)
hau pa hau pa
Ya aka yi (ya aka yi)
hau pa hau pa

Yor
Sai na tambayeta sunanta
Sai tace wai tana tare da kawayen ta
Sai nace mata ai da na gan ki sai na gigice
Shi ya sa na jawo kusa inyi bincike
Kai... Sai tace mun sunan ta Aisha
Sai nace Aisha
Omo baby u fine sha
Suffan genevieve Gaskiya kunyi kama
Baby u gat me high kaman waka na sama (sama... sama)
Sai tayi murmushi
Fuska walkiya kaman ruwan eligushi
Nasan na kashe miki lokaci kar kiyi fushi
Amma Ina hanya KFC me za ki ci?
Oh! Ko kina sun kiyi take away
Gaskiya u take my breath away
Not to brag but mutan arewa naji dani
Ki zo muje ko Kano ko Abuja ki gani

Baby hau pa hau pa... hau pa
Ya aka yi (ya aka yi)
Captain sama ya shigo gari
(ya shigo gari)
hau pa hau pa
Ya aka yi (ya aka yi)
Captain sama ya shigo gari
(hau pa hau pah)
hau pa hau pa... hau pa
Ya aka yi (ya aka yi)
Captain sama ya shigo gari
(ya shigo gari)
hau pa hau pa
Ya aka yi (ya aka yi)
hau pa hau pa

Cheh All Classiq anything
You and your friends can go and order anything
Nifa bani dulling
Inkin bini yanxu tini zamu fara balling
Trips to overseas
Range Rover or Ferari keys babe
Ammaaaa Kashh
Wallahi kar in miki qarya baby sanki kawai nike banida komai

Baby hau pa hau pa... hau pa
Ya aka yi (ya aka yi)
Captain sama ya shigo gari
(ya shigo gari)
hau pa hau pa
Ya aka yi (ya aka yi)
Captain sama ya shigo gari
(hau pa hau pah)
hau pa hau pa... hau pa
Ya aka yi (ya aka yi)
Captain sama ya shigo gari
(ya shigo gari)
hau pa hau pa
Ya aka yi (ya aka yi)
hau pa hau pa
hau pa hau pa
Ya aka yi
Captain sama ya shigo gari
hau pa hau pa
Ya aka yi
hau pa hau pa
hau pa hau pa...