B.O.C - Zafi

What!
Yanda Za Mu Yi Ta Kenan
I Mean This Is How We Going Do It

Wannan Shi Ne Dalilin Da Ya Sa In Ke Da Zafi
Zafi, Zafi, Zafi, Zafi
See I'm Hot Cos I Hail From The Tropic
Dumi Su Ke Bida? Toh Ai A Kawo Wuta Na Fi
Na Fi, Na Fi, Na Fi, Na Fi
They Ain't Saying Nothing So I Make 'Em Switch Topic

Bari Mu Dan Yi Wasa!
Awoyi Ashirin Da Hudu Cikin Kowace Rana
Nazari Na Ke Tukuru Domin In Tsorata Fama
Crazy In Love With Hip Hop, I'm A Microphone Mahaukaci
All Is Well, Baiwa Ne Kawai Daga Mahallaci
B.O.C! Baki Radau Kamar Miyar Anguwa
That's The Life I Choose, Ai Ba Ni Da Niyar Chanzuwa
Don Idan Na Tuba Don Wuya Babu Lada
Allah Da Iko, Chan A Baya Sun Ba Mu Rata
Yanzu Kure Tseren Su Na Ke Kira Foffoti
I'm Too Fast For Blues So I Watched Them Pop Rochi
Ku Je Ku Ce Wa Nas Da Jay Z Fa Su Yi Dammara
Cos The Boy Is Ever Blazing Like Wutar #########
Na Kan Sa Mahassada Kuka Da Cizon Hakora
I'm Sick And Tired Of Trying
Ni Ma Da Ciwo Na Koya
Kadan Da Na Hakura Amma Yanzu Na Warke
Simple! Amma Ya Sa Ogan Su Ya Charke

Wannan Shi Ne Dalilin Da Ya Sa In Ke Da Zafi
Zafi, Zafi, Zafi, Zafi
See I'm Hot Cos I Hail From The Tropic
Dumi Su Ke Bida? Toh Ai A Kawo Wuta Na Fi
Na Fi, Na Fi, Na Fi, Na Fi
They Ain't Saying Nothing So I Make 'Em Switch Topic
Wannan Shi Ne Dalilin Da Ya Sa In Ke Da Zafi
Zafi, Zafi, Zafi, Zafi
See I'm Hot Cos I Hail From The Tropic
Dumi Su Ke Bida? Toh Ai A Kawo Wuta Na Fi
Na Fi, Na Fi, Na Fi, Na Fi
They Ain't Saying Nothing So I Make 'Em Switch Topic

I Go Higher Everyday Shi Ya Sa NaKe Da Dada
It's Natural, Rokon Ubangiji Ake A Gada
Na Kasuwa Bai Da Kyau Amma Yana Da Sada
I'm A Real Stunner Amma Sama Da Wada
Ba A Sa Ni Dole, Idan Na Ce Zanyi Zanyi
Ko A Birnin Moscow Zan Iya Wanka Da Ruwan Sanyi
Fans Everywhere Har Nema Na Ke In Sha Dumi
I Love You All My People Don In Babu Ku Ai Babu Ni
From A Weak Man You Transformed Me To A Jarumi
Maganar Maza Mu Ke, Meye Na Kiran Omawumi?
Cos She's Beautiful? Ai Ni Ma Na San Tana Da Kyau
Amma Kamun Ka Ga Gobe Ai Sai Ka Gama Da Yau
Goodluck, Na Zamo Shugaba Daga Wakili
Shi Ya Sa Ba Na Magana Idan Babu Dalili
Ji Mana, Share Maganar ######
Idan Ka Iya Ka Iya Ne, Rashidi Yakini

Wannan Shi Ne Dalilin Da Ya Sa In Ke Da Zafi
Zafi, Zafi, Zafi, Zafi
See I'm Hot Cos I Hail From The Tropic
Dumi Su Ke Bida? Toh Ai A Kawo Wuta Na Fi
Na Fi, Na Fi, Na Fi, Na Fi
They Ain't Saying Nothing So I Make 'Em Switch Topic
Wannan Shi Ne Dalilin Da Ya Sa In Ke Da Zafi
Zafi, Zafi, Zafi, Zafi
See I'm Hot Cos I Hail From The Tropic
Dumi Su Ke Bida? Toh Ai A Kawo Wuta Na Fi
Na Fi, Na Fi, Na Fi, Na Fi
They Ain't Saying Nothing So I Make 'Em Switch Topic

Kira A Kan Kira Kullun Number Na Is Busy
Young Money Millionaires, Sun Fara Kira Na Weezy
Ban In Sa A Aljihu, Ku Je Ku Ce Wa Madugu...
...Ya Ce Wa Stesh Hassan Da Hussaini Yau Sun Shiga Uku
Kauna Ta Fara Addaba Kamar Annoba
We're Driving Them Crazy, A Dari Biyu Mu Ke Aloba
Yau Ne Yau, Tsohuwa Da Tumbudi
Makaho A Dakin Banki Yana Batun Kudi
Akwai Yaudara, Na Ga Karuwa Da Lullubi
Kadan Da Mai Kaza Ya Ci Kai A Garin Fushi
Amma Na Ce Ma Shi Ya Sa Sorry Ya Mari Forget
Surki Zan Ba Shi Don Ya Gaza Wa Shan Moet
Abun Takaici, Sarki A Bani Bani
Don Ya Rasa Dukiyar Sa Da Karfi Wa Chali Chali
Hhahahaha! Dariya Na Ke
Sun Ga Kare Sun Gudu, Ni Kam Ga Ni Na Dake