An Underground King...
…is He Who Scares The Mainstream Royalty
With His Thunder Sound Thing
So Cutting Off My Spring Ankle Won’t Stop Me
For What’s The Best Thing To Do In Wrestling When The Ring Got You?
Hawa Kan Kidodi Nake Kamar King Kunta
(Kunta, Kunta, Kunta, Kunta)
Kowace Kida Na Hau Ni Nakan Hukunta
(Hukunta, Hukunta, Hukunta)
Hawa Kan Kidodi Nake Kamar King Kunta
(Kunta, Kunta, Kunta, Kunta)
Kowace Kida Na Hau Ni Nakan Hukunta
(Hukunta, Hukunta, Hukunta)
Hawa Kan Kidodi Nake Kamar King Kunta
(Kunta, Kunta, Kunta, Kunta)
Kowace Kida Na Hau Ni Nakan Hukunta
(Hukunta, Hukunta, Hukunta)
Yea, Ga Furen Kallon Da Ya Fi Karfin Bayi
King Kunta, Sarkin Bayi
Sarka A Wuya, Hannaye Da Kafafu
Amma Mun Ki Mu Hakura, Wahala Ya Dafa Mu
Akwai Wassu Abokan Da Ma Jaraba Ya Raba Mu
Amma Yanzu Mun Shirya Don Saraba Ya Hada Mu
Wassu Ba Su Da Rai Don Adaka Ya Raka Su
Mu Da Muke A Raye Kam Hakika Mun Ga Dazu
Placed Above Haters, Ubangiji Ya Daga Mu
Yanzu Muna Da Yanci Kuma Babu Mai Taba Mu
Blessed By God, Nobody Is Gonna Touch Us
Yes I Are Tyler’s Man Speaking Yonkers
No Achilis Heel, Ban Da Dunduniyar Kafa
Just Aiming Up High Zuwa Duniyar Sama
Na Fi Karfin Mulkin Mallaka
I’ll Make Pounds, E A Turmin Na Daka
Hawa Kan Kidodi Nake Kamar King Kunta
(Kunta, Kunta, Kunta, Kunta)
Kowace Kida Na Hau Ni Nakan Hukunta
(Hukunta, Hukunta, Hukunta)
Hawa Kan Kidodi Nake Kamar King Kunta
(Kunta, Kunta, Kunta, Kunta)
Kowace Kida Na Hau Ni Nakan Hukunta
(Hukunta, Hukunta, Hukunta)
Hawa Kan Kidodi Nake Kamar King Kunta
(Kunta, Kunta, Kunta, Kunta)
Kowace Kida Na Hau Ni Nakan Hukunta
(Hukunta, Hukunta, Hukunta)
King Kunta, Yea I’m A Slave To My Thoughts
I Ain’t Never Giving Up On The Brave That I Fought
Till The Day I Bury Him In The Grave That I Dug
I’m Frank Ocean, Measured By The Waves That I Bought
Ai, Da Ni Kake Nema Ka Yi Collabo?
Ka Kira B.F.S In Ku Ka Shirya Da Ogajow
Kokuwa Duk Wani Gaye Daga Office
Real Rap Is Here, Ai Mun Yaye Daga Rubbish
In Babu Batiri Ai Ko Agogo Kan Huta
Amma Banda Kwakwalwar Da Ya Fi Na’urar Computer
Mai Iya Ziyartar Yanan Gizo Gizo
Will Soon Be A Coach Bayan Su Mourinho
Simple Kaman ‘A, I, O, U, E’
Kar Ku Fasa Sa Kuzari, Zo Mu Je
Don Mu Faranta Ran Masu Yin Mu
Da Muddun Suka Gan Mu Na San Za Su Bamu Kudin Mu
Hawa Kan Kidodi Nake Kamar King Kunta
(Kunta, Kunta, Kunta, Kunta)
Kowace Kida Na Hau Ni Nakan Hukunta
(Hukunta, Hukunta, Hukunta)
Hawa Kan Kidodi Nake Kamar King Kunta
(Kunta, Kunta, Kunta, Kunta)
Kowace Kida Na Hau Ni Nakan Hukunta
(Hukunta, Hukunta, Hukunta)
Hawa Kan Kidodi Nake Kamar King Kunta
(Kunta, Kunta, Kunta, Kunta)
Kowace Kida Na Hau Ni Nakan Hukunta
(Hukunta, Hukunta, Hukunta)
Ji Mana, Ku Tsaya Guys!
Dish Dish Ka, Dish Ka, Dish Dish Ka, Haba Dish Ka [Repeat Till The Song Fade Out]