To na faso da sabuwa
Sauti ne na party fa
Ko ba haka ba
Sauti ne na taruwa
Sautin ga dadi fa
Ko ba haka ba
Muna shanta a hankali
Ana chasu enjoying da kamfani
The way you do me mena gantalit
It scatter your tantali
Ko ba haka ba
To na dawo da sabon sauti
Dan sautin na chasu ne
Ko ba haka ba
See d way they dance for me
Kamar ansa su ne
Ko ba haka ba
In ba zaki girgiza ba
Gobe kar ki zo club
Ko ba haka ba
Arewa Boys bamu dulling
Arewa boiz no dey dull
Ko ba haka ba
Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh
Hakane Eh... Ko ba haka ba
Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh
Hakane Eh... Ko ba haka ba
Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh
Hakane Eh... Ko ba haka ba
Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh
Hakane Eh... Ko ba haka ba
Wai Yarinya da kyau dole ne a tare ta
Ko ba haka ba
Wai she form had to blow malam sai a kyaleta
Ko ba haka ba
Wayyo dana hangeta
10/10 what I rate her
Kankani katoto gareta
Swan ovade gareta
Ko ba haka ba
To na dawo da sabon sauti
Dan sautin na chasu ne
Ko ba haka ba
See d way they dance for me
Kamar ansa su ne
Ko ba haka ba
In ba zaki girgiza ba
Gobe kar ki zo club
Ko ba haka ba
Arewa Boys bamu dulling
Arewa boiz no dey dull
Ko ba haka ba
Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh
Hakane Eh... Ko ba haka ba
Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh
Hakane Eh... Ko ba haka ba
Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh
Hakane Eh... Ko ba haka ba
Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh
Hakane Eh... Ko ba haka ba
Ina da gayu a minna (YFK)
Ina da gayu a minna (YFK)
Ina da gayu a KD to Kano down to Katsina (YFK)
Muna bala'i a Sokoto
Muna bala'i a Abj
Muna bala'i duk Arewa,
Arewa sai kuzu muje
Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh
Hakane Eh... Ko ba haka ba
Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh
Hakane Eh... Ko ba haka ba
Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh
Hakane Eh... Ko ba haka ba
Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh
Hakane Eh... Ko ba haka ba